Tehran (IQNA) Malaman Aljeriya 25 sun dakatar da zama mamba a kungiyar malaman musulmi ta duniya domin nuna rashin amincewarsu da kalaman shugaban kungiyar malaman musulmi na kasar Morocco akan kasarsu, wanda suka kira fitina.
Lambar Labari: 3487729 Ranar Watsawa : 2022/08/22